× Harshe Turai Rashanci Belarusiyanci Yukreniyanci Yaren mutanen Poland Sabiyanci Bulgaria Slovakiyan Czech Romaniyanci Moldoviyanci Azerbaijan Armeniyanci Jojiyanci Albaniyanci Avar Bashkir Tatar Checheniya Slobaniyanci Kuroshiya Estoniyanci Latvia Lituweniyanci Harshen Hungary Yaren mutanen Finland Yaren mutanen Norway Yaren mutanen Sweden Icelandic Girkanci Macedonia Bajamushe Bavarian Yaren mutanen Holland Danish Welsh Gaelic Irish Faransanci Basque Katalaniyanci Italiyanci Galacian Romani Bosnian Amirka ta Arewa Turanci Kudancin Amurka Sifeniyanci Fotigal Guarani Quechuan Aymara Amurka ta Tsakiya Jamaica Nahuatl Kiche Qeqchi Haiti Gabashin Asiya Sinanci Jafananci Yaren Koriya Mongoliyanci Uyghur Hmong Kudu maso gabashin Asiya Malesiya Burma Chin Nepali Cebuano Tagalog Kambodiyanci Thai Indonesiyanci Vietnam Javanisanci Lao Iban IuMien Kachin Lahu Aceh Balinese Bugis Pampanga Sasak Shan Waray Kudancin Asiya Hindi Оdia Awadhi Mizo Kannada Malayalam Marathi Gujarati Tamil Telugu Harshen Punjabi Kurukh Assamese Maithili Bengali Urdu Sinhala Dogri Haryanvi Meitei Konkani Santali Sindhi Koya Thado Sanskrit Devanagari Adilabad Gondi Ahirani Balochi Bundeli Chhattisgarhi Garhwali Kangri Kumaoni Mewari Munda Sadri Seraiki Shekhawati Sylheti Asiya ta Tsakiya Kirgiziya Uzbek Tajik Turkmen Kazakhstan Karakalpak Gabas ta Tsakiya Baturke Ibrananci Larabci Farisanci Kurdawa Pashto 'Yan Koftik Afirka Afirkaans Xhosa Zulu Ndebele Sotho Amharic Wolaytta Dan Najeriya Mossi Ika Dinka Kabyle Ewe Swahili Maroko Somalian Shona Madagaska Igbo Lingala Baoule Siswati Tsonga Tswana Gambiya Yarbawa Kamba Kinyarwanda Hausa Chewa Luo Makua Dyula Fulfulde Kalenjin Kikuyu Kikwango Kirundi Krio Nigerian Pidgin Oromo Tshiluba Tshivenda Twi Umbundu Lugbara Luguru Pular Gussi Maasai Turkana Moba Nuer Shilluk Tamasheq Makonde Bemba Fon Hadiyya Ibibio Kimbundu Kimiiru Lango Liberian Kreyol Lomwe Mende Morisyen Ndau Nyankole Sena Sidamo Soga Songe Sukuma Tarifit Teso Tiv Zande Nahiyar Australiya New Zealand Papua New Guinea Tsoffin Harsuna Aramaic Latin Esperanto 1 1 1 2020 202020101 1 1 Makoki FarawaFitowaFiristociƘidayaMaimaitawar ShariʼaYoshuwaMahukuntaRut1 Samaʼila2 Samaʼila1 Sarakuna2 Sarakuna1 Tarihi2 TarihiEzraNehemiyaEstaAyubaZaburaKarin MaganaMai HadishiWaƙar WaƙoƙiIshayaIrmiyaMakokiEzekiyelDaniyelHosiyaYowelAmosObadiyaYunanaMikaNahumHabakkukZefaniyaHaggaiZakariyaMalaki--- --- ---MattiyuMarkusLukaYohannaAyyukan ManzanniRomawa1 Korintiyawa2 KorintiyawaGalatiyawaAfisawaFilibbiyawaKolossiyawa1 Tessalonikawa2 Tessalonikawa1 Timoti2 TimotiTitusFilemonIbraniyawaYaƙub1 Bitrus2 Bitrus1 Yohanna2 Yohanna3 YohannaYahudaRuʼuya ta Yohanna1 1 1 3 123451 1 1 : 1 1234567891011121314151617181920212223242526272829303132333435363738394041424344454647484950515253545556575859606162636465661 1 1 Sabon Rai Don Kowa 2020 Makoki 3 Adana Bayanan kula 1Ni ne mutumin da ya ga azaba ta wurin bulalar fushin Ubangiji.2Ya kore ni, ya sa na yi tafiya a cikin duhu maimakon a cikin haske;3ba shakka, ya juya mini baya, yana gāba da ni sau da sau, dukan yini.4Ya sa fatar jikina da naman jikina sun tsufa ya kuma karya ƙasusuwana.5Ya yi mini kwanton ɓauna ya kuma kewaye ni da baƙin ciki da kuma wahala.6Ya sa na zauna a cikin duhu kamar waɗanda suka mutu da jimawa.7Ya kewaye ni yadda ba zan iya gudu ba; Ya daure ni da sarƙa mai nauyi.8Ko lokacin da nake kira don neman taimako, ba ya jin addu’ata.9Ya tare hanyata da tubula na duwatsu; ya sa hanyata ta karkace.10Kamar beyar da take a laɓe tana jira, kamar zaki a ɓoye,11ya janye ni daga kan hanya ya ɓatar da ni ya bar ni ba taimako.12Ya ja kwarinsa ya sa in zama abin baratarsa.13Ya harbi zuciyata da kibiyoyin kwarinsa.14Na zama abin dariya ga mutanena duka; suna yi mini ba’a cikin waƙa dukan yini.15Ya cika ni da kayan ɗaci ya gundure ni da abinci mai ɗaci.16Ya kakkarya haƙorana da tsakuwa; ya tattake ni cikin ƙura.17An hana ni salama; na manta da ko mene ne ake kira wadata.18Saboda haka na ce, “Darajata ta ƙare da kuma duk abin da nake begen samu daga wurin Ubangiji.”19Na tuna da azabata da kuma sintiri, da na yi ta yi da ɗacin rai.20Na tuna su sosai, sai kuma na ji ba daɗi a raina.21Duk da haka na tuna da wannan na kuma sa bege ga nan gaba.22Domin ƙaunar Ubangiji ba mu hallaka ba; gama jiyejiyanƙansa ba su ƙarewa.23Sababbi ne kowace safiya; amincinka kuwa mai girma ne.24Na ce wa kaina, “ Ubangiji shi ne nawa; saboda haka zan jira shi.”25Ubangiji mai alheri ne ga waɗanda suke da bege a cikinsa, ga kuma wanda yake neman shi;26yana da kyau ka jira shiru domin samun ceton Ubangiji.27Yana da kyau mutum yă sha wuya tun yana yaro.28Bari yă zauna shiru shi kaɗai, gama haka Ubangiji ya sa yă yi.29Bari yă ɓoye fuskarsa cikin ƙura kila akwai bege.30Bari yă ba da kumatunsa a mare shi, yă kuma bari a ci masa mutunci.31Gama Ubangiji ba ya yashe mutane har abada.32Ko da ya kawo ɓacin rai, zai nuna tausayi sosai, ƙaunarsa tana da yawa.33Gama ba haka kawai yake kawo wahala ko ɓacin rai ga ’yan adam ba.34Bai yarda a tattake ’yan kurkuku a ƙasa ba,35ko kuma a danne wa mutum hakkinsa a gaban Maɗaukaki,36ko kuma a danne wa mutum shari’ar gaskiya ashe Ubangiji ba zai ga irin waɗannan abubuwa ba?37Wane ne ya isa yă yi magana kuma ta cika in ba Ubangiji ne ya umarta ba?38Ba daga bakin Maɗaukaki ne bala’i da abubuwa masu kyau suke fitowa ba?39Don mene ne wani mai rai zai yi gunaguni sa’ad da aka ba shi horo domin zunubansa?40Bari mu auna tafiyarmu mu gwada ta, sai mu kuma koma ga Ubangiji.41Bari mu ɗaga zuciyarmu da hannuwanmu ga Allah na cikin sama, mu ce,42“Mun yi zunubi mun yi tawaye ba ka kuwa gafarta ba.43“Ka rufe kanka da fushi, ka fafare mu; ka karkashe mu ba tausayi.44Ka rufe kanka da gajimare don kada addu’armu ta kai wurinka.45Ka mai da mu tarkace da juji a cikin mutane.46“Dukan maƙiyanmu suna ta yin mana magana marar daɗi.47Muna cika da tsoro, da lalatarwa da hallakarwa.”48Hawaye na kwararowa daga idanuna domin an hallaka mutanena.49Idanuna za su ci gaba da kwararowa da hawaye, ba hutawa.50Har sai in Ubangiji ya duba daga sama ya gani.51Abin da nake gani yana kawo mini baƙin ciki domin dukan matan birnina.52Maƙiyana suna farauta ta ba dalili kamar tsuntsu.53Sun yi ƙoƙari su kashe ni a cikin rami suka kuma jajjefe ni da duwatsu;54ruwaye suka rufe kaina, sai na yi tunani cewa na kusa mutuwa.55Na yi kira ga sunanka, ya Ubangiji, daga rami mai zurfi.56Ka ji roƙona, “Kada ka toshe kunnuwanka ka ƙi jin roƙona na neman taimako.”57Ka zo kusa lokacin da na kira ka, kuma ka ce mini, “Kada ka ji tsoro.”58Ya Ubangiji, ka goyi bayana; ka fanshi raina.59Ya Ubangiji, ka ga inda aka yi mini ba daidai ba. Ka shari’anta, ka ba ni gaskiya!60Ka ga zurfin ramakonsu, da duk mugun shirin da suke yi mini.61Ya Ubangiji, ka ji zaginsu, da duka mugun shirin da suke yi mini62Abin da maƙiyana suke yin raɗa a kai game da ni duk yini.63Dube su! A zaune ko a tsaye, suna yi mini ba’a cikin waƙoƙinsu.64Ka ba su abin da ya dace su samu, ya Ubangiji, domin abin da hannuwansu suka yi.65Ka sa yana ta rufe zuciyarsu, kuma bari la’anarka ta bi su.66Ka fafare su cikin fushi ka hallaka su daga cikin duniya ta Ubangiji.Hausa Bible 2020 Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman Rubutaccen Izini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. An yi amfani da izinin Biblica, Inc. Neman izinin nan ya game dukan Duniya. Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. Used with permission. All rights reserved worldwide. Sabon Rai Don Kowa 2020 Makoki 3 00:00:00 00:00:00 0.5x 2.0x https://beblia.bible:81/BibleAudio/hausa2013/lamentations/003.mp3 5 3