Aya ta RanaNuwamba 14 2 Tessalonikawa 1:3 Lalle ne a kullum mu gode wa Allah saboda ku, 'yan'uwa, haka kuwa ya kyautu, da yake bangaskiyarku haɓaka take yi ƙwarai da gaske, har ma ƙaunar kowane ɗayanku ga juna ƙaruwa take yi. Hausa Bible 1979 @ Bible Society of Nigeria 1979