Aya ta RanaDisamba 10 2 Korintiyawa 6:14 Kada ku yi cuɗanya marar dacewa da marasa ba da gaskiya. To, me ya haɗa aikin adalci da na mugunta? Ko kuwa me ya haɗa haske da duhu? Hausa Bible 2010 Bible Society of Nigeria © 1932/2010