Aya ta Rana
| Yuli 20 |
| Ka tuna da Mahaliccinka a kwanakin ƙuruciyarka, kafin lokacin wahala ta zo shekaru kuma su ƙarato sa’ad da za ka ce, “Ba na jin daɗinsu,” |
| Hausa Bible 2020 |
| Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman Rubutaccen Izini 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. An yi amfani da izinin Biblica, Inc. Neman izinin nan ya game dukan Duniya. Hausa Contemporary Bible™ 2009, 2020 by Biblica, Inc. |